policy and privicy

Privacy Policy

Assalam alaikum warahmatullah

En uwan Alkhairi


muhabteam.com  ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan   na daban ba.
Bamu yarda wani ko wata yayi amfani da sunan wannan kafa don cin mutunci ko yãda alfasha da yaudara ba.

Amfani da wannan shafin na nuni da cewa ka amince da ka'idojin wadanda ke fara aiki nan take da zarar ka shiga shafin muhabteam.com Idan ba ka amince da wadannan ka'idoji ba, to kada ka shiga ko kayi amfani da shafin Muhabteam.com.

muhabteam.com za ta iya sauya wadannan ka'idoji daga lokaci zuwa lokaci a don haka sai ka rika duba wadannan ka'idoji a kai a kai. Ci gaba da amfani da muhabteam.com tamkar ka amince da ka'idojin da aka yi wa sauye sauye ne. Idan ba ka amince da sauye - Sauyen da aka yi ba, to ka dakatar da amfani da shafin.

mungode da ziyartar shafinmu kada ku manta da shere.
Comments