MUHAB TEAM
website ne da zena kawomuku dukkan wasu abubuwan da suka shafi internet dam kumma technology da yaren hausa cikin sauki
wannan website anbudeshine a karkashin kulawar muhab team wanda wasu matasa su 3 suka bude shi en asalin kasar Nigeria
babban abin da suka sanya gaba shine kokarin wayar dakan matasan hausawa akan abin daya shafi internet da Kuma social media da yanda matsa zasu dogara da kansu a kafofin sada zumuntra da Kuma yanda zasu dogara da kansu .
About us
Comments
