Yanda zaka dawo da hotonka daya tsufa sabo
Kamar yanda muka sani da yawa daga cikinmu suna kokarin ganin sun mallaki wasu hotunan su komin tsufansu saboda wani tarihi da yake tattare da hotunan nan ko kuma wasu Abubuwa makamantan haka.
To apication din Remini aikin sa ka saka masa duk wani hoto ko kuma video da ya maka dishi dishi shikuma ze dawo maka da hoton normal
Ko kuma kayi screenshot na hoto ko kuma ka daukoshi a facebook bashi da quality sosai shi wannan Application ze karawa wannan hoto naka quality
Wannan shine cikakken videon yanda ake amfani da Application din
Domin download : danna nan
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.

